Bakonmu a Yau
Farfesa Jibrin Ibrahim kan yadda zabukan Najeriya suka gudana
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:46
A Najeriya, yayin da ake da dakon sakamakon zaben shugaban kasa da na ‘yan Majalisun tarayya, a nasu bangare kuwa kungiyoyin fararen da suka sa ido kan yadda zaben ya gudana na ci gaba da tattara bayanai ne dangane da irin kura-kuran da aka samu a lokacin zaben.A wannan karo dai kungiyoyin fararen hula sun kafa wata cibiya ta musamman wadda ta rika tattara bayanai a game da abubuwan da suka faru a sassa daban daban na kasar.Farfesa Jibrin Ibrahim na wannan cibiya, ya yi mana karin bayani a game da bayanan da suka samu.