Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Ministan Tsaron Najeriya Mansur Dan Ali kan zabukan 2019

Wallafawa ranar:

A yayin da ya rage kwanaki kalilan zabukan Najeriya su gudana, gwamnatin kasar ta bayyana rawar da jami’an soji za su taka a fannin tsaron kasar yayin zabukan.Ministan tsaro na Najeriya Mansur Dan Ali ya yi bayani kan halin da ake ciki a tattaunawarsa da wakilinmu na Abuja Mohammed Sani Abubakar.

Ministan tsaron Najeriya Mansur Dan Ali.
Ministan tsaron Najeriya Mansur Dan Ali. REUTERS/Paul Carsten
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.