Isa ga babban shafi
Dandalin Siyasa

Yadda Siyasa ke gudana a Jihar Kano gabanin zaben shugaban kasa

Wallafawa ranar:

Shirin Dandalin Siyasa na wannan makon, ya leka jihar Kano da ke tarayyar Najeriya, ida yayi nazari kan yadda al'amuran Siyasa ke gudana, yayinda ake gaf kada kuri'a a zaben shugabancin kasar na 2019 a ranar 16 ga watan Fabarairu.

Wani taron gangamin Siyasa a jihar Kano.
Wani taron gangamin Siyasa a jihar Kano. PM News
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.