Isa ga babban shafi
Dandalin Siyasa

2019: Hankulan kasashen duniya sun karkata zuwa zabukan Najeriya

Wallafawa ranar:

Shirin Dandalin Siyasa na wannan mako da Bashir Ibrahim Idris ya gabatar, yayi nazari kan halin da siyasar Najeriya ke ciki, yayinda ya rage kwanaki kalilan a gudanar da zabukan kasar na 2019 a matakai daban daban. Sai kuma tsokaci da shirin ya yi kan yadda hankulan kasashen duniya ya karkata zuwa kan zabukan Najeriyar.

Wani taron gangamin siyasa a jihar Rivers da ke Najeriya.
Wani taron gangamin siyasa a jihar Rivers da ke Najeriya. REUTERS
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.