Isa ga babban shafi
Najeriya

Najeriya ta kirkiri sabon fasfo don magance mayaudara

Mahukntan Najeriya sun bullo da sabbin takardun fasfo na ‘yan kasar da zummar magance matsalar harkar ‘ungulu da kan zabo” al’amarin da ke bata sunan Najeriya a kasashen duniya.Sbon fasfo din na da wa’adin shekaru 10 kuma an tanadar masa da cikakken tsaro domin kare shi daga tarin matsalolin yaudara. Kuna iya latsa hoton da ke sama domin sauraren rahoton da wakilinmu daga Abuja, Muhammad Kabir Yusuf ya aiko mana kan wannan batu.

An kirkiri sabon fasfo a Najeriya domin magance mayaudara
An kirkiri sabon fasfo a Najeriya domin magance mayaudara legit.ng
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.