Bakonmu a Yau
Hon. Sama’ila Muhammed kan kasafin kudin Najeriya na 2019
Wallafawa ranar:
Kunna - 04:08
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya gabatar da kasafin kudin shekara mai zuwa na Naira triliyan 8 da biliyan dubu 83 wanda yace za’a yi amfani da kudin wajen samar da ci gaba, yaki da talauci da kuma gina kayan more rayuwa.Kasafin kudin ya gaza na bara wanda ya kai naira triliyan 9 da biliyan dubu 120.Dangane da kasafin kudin, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da masanin tattalin arziki kuma tsohon dan majalisar wakilan Najeriya, Hon. Sama’ila Muhammed, wanda ya yi tsokaci akai.