Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Hon. Sama’ila Muhammed kan kasafin kudin Najeriya na 2019

Wallafawa ranar:

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya gabatar da kasafin kudin shekara mai zuwa na Naira triliyan 8 da biliyan dubu 83 wanda yace za’a yi amfani da kudin wajen samar da ci gaba, yaki da talauci da kuma gina kayan more rayuwa.Kasafin kudin ya gaza na bara wanda ya kai naira triliyan 9 da biliyan dubu 120.Dangane da kasafin kudin, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da masanin tattalin arziki kuma tsohon dan majalisar wakilan Najeriya, Hon. Sama’ila Muhammed, wanda ya yi tsokaci akai.

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari a zauren majalisun kasar kan gabatar da kasafin kudin 2019.
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari a zauren majalisun kasar kan gabatar da kasafin kudin 2019. Premium Times Nigeria
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.