Isa ga babban shafi
Ilimi Hasken Rayuwa

Farfesa a Jami'ar Maiduguri ya yi nasarar hada maganin cutar kansa

Wallafawa ranar:

Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon ya tattauna da Farfesa Isa Marte Isa Hussain, wanda yayi nasarar samar da maganin cutar Kansa bayan shafe tsawon lokaci yana gudanar da bincike.

Kansa na daga cikin cutukan da suka shafe lokaci mai tsawon suna baiwa duniyar likitanci kalubale.
Kansa na daga cikin cutukan da suka shafe lokaci mai tsawon suna baiwa duniyar likitanci kalubale. RFI hausa
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.