Isa ga babban shafi

Labarai da rahotanni kan zaben 2019 a Najeriya

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari na APC da  Atiku Abubakar na PDP
Chanzawa ranar: 13/11/2018 - 13:44

Sashen Hausa na Radio France Internationale na kawo muku labarai da rahotanni da hirarraki kan zaben Najeriya na 2019, in da shugaban kasar Muhammadu Buhari na jam'iyyar APC mai mulki ke fatan ci gaba da rike kujerarsa, yayin da Atiku Abubakar na babbar jam'iyyar adawa ta PDP ke fafutukar lashe kujerar shugaban kasa a karon farko. Ko shin jam'iyyar APC za ta kai ga gaci a wannan karo musamman a zabukan Gwamnoni da na 'Yan Majalisu, ko kuma za a samu gagarumin sauyi idan aka kwatanta da shekarar 2015, lokacin da guguwar Buhari ta kawo mutane da dama kan karagar mulki?  Masu iya magana na cewa, ba a sanin ma ci tuwo sai miya ta kare.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.