Isa ga babban shafi
Najeriya

Yarima Charles zai taimaka wajen sulhunta rikicin manoma da makiyaya

Shugaban Kungiyar kasashe renon Ingila, kuma mai jiran gadon sarautar Ingila, Yarima Charles, ya fara ziyarar aiki a Najeriya.

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, yayin karbar bakuncin Yarima Charles tare da matarsa Camilla.
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, yayin karbar bakuncin Yarima Charles tare da matarsa Camilla. RFIHAUSA
Talla

Ana sa ran yayin ziyarar tasa, Yarima Charles zai gana da hukumomin kasar, da kuma shiga tsakani kan yadda za’a magance rikici tsakanin manoma da makiyaya.

Ziyarar ta Yarima Charles da matarsa Camilla zuwa Najeriya, bangare ne daga cikin rangadin tsawon mako guda zuwa wasu kasashen nahiyar Afrika.

Muhammad Kabir Yusuf na dauke da karain bayani a wannan rahoto.

01:25

Yarima Charles zai sulhunta rikicin manoma da makiyaya

Kabir Yusuf

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.