Isa ga babban shafi
Najeriya

Gwamnatin Najeriya ta dauki 'yan kato da gora 103 aikin soja

Gwamnatin Najeriya ta dauki matasa 103 ‘yan kato dake aikin taimakawa sojoji wajen yaki da kungiyar Boko Haram aiki, inda aka sanya su cikin rundunar sojin kasar.Wannan shine karo na biyu da ake sanya matasan da aka fi sani da Civilian JTF cikin aikin soji.Bilyaminu Yusuf ya aiko mana da rahoto akai.

Wasu daga cikin 'yan kato da gora a a arewa maso gabashin Najeriya, dake taimakawa sojoji wajen yaki da Boko Haram
Wasu daga cikin 'yan kato da gora a a arewa maso gabashin Najeriya, dake taimakawa sojoji wajen yaki da Boko Haram Reuters/Akintunde Akinleye
Talla
03:01

Gwamnatin Najeriya ta dauki 'yan kato da gora 103 a aikin soja

Bilyaminu Yusuf

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.