Wasanni
Matsalar rashin biyan albashi kungiyar kwallon kafa ta Super Eagles a Najeriya
Wallafawa ranar:
Kunna - 09:50
shirin labarin wasanni na wannan mako ya duba matsalar rashin biya albashin yan wasan kungiyar kwallon kafa ta super eagles a Najeriya tare da Abdullahi Issa, asha saurare lafiya.