Kasuwanci
Halin da ake ciki kan karin mafi karancin albashi a Najeriya da tasirin bukatar kan tattalin arzikin kasar
Wallafawa ranar:
Kunna - 10:23
Shirin Kasuwa a kai miki dole na wannan mako tare da Bashir Ibrahim Idris, ya yi nazari kan halin da ake ciki dangane batun neman karin mafi karancin albashi a tarayyar Najeriya.