Ilimi Hasken Rayuwa
Makafin da ke sarrafa na'urar komputa a Najeriya kashi na biyu (2)
Wallafawa ranar:
Kunna - 10:07
Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon ya dora ne kan ziyarar da Abdurrahman Gambo Ahmad ya kai cibiyar horar da makafi ta gwamnatin tarayya a Najeriya, in da ya tattauna kan ilimi da fasahar da Allah ya hore wa wadannan makafi.