Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 21/10 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 20/10 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 20/10 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 21/10 06h17 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 21/10 07h00 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 20/10 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 20/10 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 21/10 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 18/10 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 20/10 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 20/10 16h06 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 20/10 16h30 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 18/10 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 20/10 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 18/10 16h40 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 20/10 20h00 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 18/10 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 20/10 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 18/10 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Najeriya

Najeriya na shirin takaita yawan al'ummar kasar

media Yawan al'ummar Najeriya ya doshi miliyan 200 dunyanews.tv

Gwmnatin Najeriya ta bayyana shirinta na rage yawan al’ummar kasar ta hanyar kayyade wa mata haihuwa kamar yadda Ministar Kudi, Zainab Ahmed ta sanar.

Ministar wadda ke magana a gefen taron tattalin arziki a birnin Abuja, ta ce, a halin yanzu, gwamnatin na ganawa da sarakunan gargajiya da suka ki amincewa da wannan mataki a can baya saboda dalilai na addini da al’ada.

A cewar Ministar, za a dauki matakin ne don tunkarar kalubalen farfado da tattalin arziki da kuma aiwatar da shirin gwamnati na takaita yawan ‘yan kasar.

Latsa alamar sautin da ke kasa don sauraron kalaman Ministar Kudin Najeriya kan takaita haaihuwa.

Kalaman Ministar Kudi kan takaita haihuwa a Najeriya 25/10/2018 Saurare

A yayin  zantawa da RFI Hausa, Kasim, Kurfi masanin tattalin arziki a Najeriya, ya ce, akwai hanyoyi da dama na magance matsalar tattalin arziki, amma mawuyaci ne wannan shirin ya cimma nasara a Najeriya a cewarsa.

Kasim Kurfi kan hanyar magance talauci a Najeriya 25/10/2018 Saurare

Yawan al’ummar Najeriya ya habbaka daga miliyan 45.1 da ake da shi bayan samun ‘yancin kai a shekarar 1960 zuwa kusan miliyan 200 a bana.

 

A game da wannan maudu'i
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure