Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Alhaji Abdulkarim Dayyabu kan abin dake wakana a majalisun tarayyar Najeriya bayan komawarsu bakin aiki

Wallafawa ranar:

Majalisun Tarayyar Najeriya sun koma bakin aiki, bayan daukar hutu na tsawon makwanni.Majalisun dai sun shiga hutu ne bayan sauyin shekar da wasu daga cikin shugabanninsu suka yi daga jam’iyyar APC mai mulki zuwa PDP mai adawa, lamarin da ya haifar da jita-jitar dangane da yiyuwar tsige shugabannin majalisar daga mukamansu.Bayan dawowa daga hutun kuwa, yanzu haka hankula sun karkata domin jin yadda za ta kaya.Alhaji Abdulkarim Dayyabu, shugaaban rundunar Adalci, ya yi mana tsokaci dangane da fara zaman majalisun, yayin tattaunawarsu da AbdulKareem Ibrahim Shikal.

Wasu daga cikin 'yan majalisun tarayyar Najeriya a babban birnin kasar Abuja.
Wasu daga cikin 'yan majalisun tarayyar Najeriya a babban birnin kasar Abuja. REUTERS/Afolabi Sotunde)
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.