Isa ga babban shafi
Ilimi Hasken Rayuwa

Matashi dan Najeriya ya kera injin janareta mai amfani da ruwa

Wallafawa ranar:

Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan lokaci, ya tattauna ne da wani matashi dan Najeriya Amiru Abdullahi daga jihar Kano, wanda ya samu nasarar kera injin samar da hasken wutar lantarki, mai amfani da ruwa a maimakon man fetur.

Samfurin Injin Janaretan da Amiru Abdullahi ya kera
Samfurin Injin Janaretan da Amiru Abdullahi ya kera RFI/Hausa
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.