Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dr. Usman Muhammad kan takarar Buhari

Wallafawa ranar:

Yanzu ta tabbata cewar tsohon mataimakin shugaban Najeriya Atiku Abubakar zai fafata da shugaban kasa Muhammadu Buhari a zaben shekara mai zuwa, sakamakon nasarar da ya samu a zaben fid da gwanin da ya gabata. Dangane da yadda manyan jam’iyyun biyu suka gudanar da zaben fid da gwanin, Bashir Ibrahim ya tattauna da Dr. Usman Muhammed na cibiyar horar da 'yan majalisu a Afrika.

Shugaba  Muhammadu Buhari tare da shugaban jam'iyyar APC Adams Oshiomhole
Shugaba Muhammadu Buhari tare da shugaban jam'iyyar APC Adams Oshiomhole Duisaf.com
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.