Isa ga babban shafi
Najeriya

Hamshakin attajiri ya ginawa 'yan gudun hijira gidaje kyauta

Gidauniyar Hamshakin attajirin Jihar Barno dake Najeriya, Alh Muhammadu Indimi, ya gina gidaje 200 da aka rabawa 'yan gudun hijirar da rikicin kungiyar Boko Haram ya raba da matsugunan su.Wakilinmu a Maiduguri Bilyaminu Yusuf na dauke da rahoto akai.

Hamshakin attajirin Jihar Barno dake Najeriya, Alh Muhammadu Indimi.
Hamshakin attajirin Jihar Barno dake Najeriya, Alh Muhammadu Indimi. RFIHAUSA/Bilyamin Yusuf
Talla
03:01

Hamshakin attajiri ya ginawa 'yan gudun hijira gidaje kyauta

Bilyaminu Yusuf

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.