Isa ga babban shafi
Najeriya

Rahoto kan cikar Najeriya shekaru 58 da samun 'yanci

Yau Najeriya ke bikin cika shekaru 58 da samun 'yancin kai daga turawan mulkin mallaka, kuma kamar yadda aka saba, shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi wa al’ummar kasar jawabi kan in da aka fito da kuma in da kasar ta nufa kamar yadda za ku ji karin bayani a rahoton da wakilinmu daga Abuja, Muhammad Sani Abubakar ya aiko mana.

Shugaban Najeriya  Mohammadu Buhari ya ce, har yanzu kasar ba ta kammala tafiyar da ta soma ba
Shugaban Najeriya Mohammadu Buhari ya ce, har yanzu kasar ba ta kammala tafiyar da ta soma ba Sunday AGHAEZE / NIGERIA STATE HOUSE / AFP
Talla
03:01

Rahoto kan cikar Najeriya shekaru 58 da samun 'yanci

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.