Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 14/06 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 15/06 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 15/06 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 14/06 06h17 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 14/06 07h00 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 15/06 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 15/06 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 14/06 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 14/06 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 15/06 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 15/06 16h06 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 15/06 16h30 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 14/06 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 09/06 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 14/06 16h40 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 14/06 20h00 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 15/06 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 15/06 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 14/06 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Najeriya

wata kotu a Italiya ta yanke hukumci dauri, kan badakalar cin hanci a harakarr hakar man fetur a Najeriya

media Kamfanonin mai na Shell da Eni CARL COURT, MARCO BERTORELLO / AFP

Alkalin wata kotu da ke birnin Milan na kasar Italiya, ya yanke hukuncin farko a game da batun bayar da rashawa domin baiwa kamfanonin mai Shell da ENI damar sayen wata katafariyar rijiyar mai a tarayyar Najeriya.

Alkalin ya yanke hukuncin daurin shekaru hurhudu a kan mutane biyu Emeka Obi dan Najeriya da kuma wani dan Italiya mai suna Gianluca Di Nardo, bayan da aka tabbatar da cewa su ne manyan dillalan da suka taka rawa wajen kulla ciniki da ya kai dala bilyan daya da milyan 300 a shekara ta 2011.

Baya ga daurin a gidan yari, kotun ta kuma kwace milyoyin kudade daga mutanen biyu. Eng Dr Kailani Muhammad tsohon babban jami’i ne a kamfanin mai na NNPC, ga abin da yake cewa dangane da hukuncin.

Tattaunawa: Da Eng Dr Kailani Muhammad tsohon babban jami’i ne a kamfanin mai na NNPC. 21/09/2018 - Daga Abdoulkarim Ibrahim Saurare
A game da wannan maudu'i
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure