Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 20/06 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 16/06 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 16/06 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 20/06 06h17 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 16/06 07h00 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 20/06 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 16/06 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 20/06 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 16/06 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 20/06 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 16/06 16h06 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 20/06 16h30 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 16/06 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 16/06 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 20/06 16h40 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 16/06 20h00 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 20/06 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 16/06 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 20/06 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike

Isa Sanusi kakakin kungiyar Amnesty kan tsare dan jarida a tarayyar Najeriya

Isa Sanusi kakakin kungiyar Amnesty kan tsare dan jarida a tarayyar Najeriya
 
Wasu daga cikin jami'an 'yan sandan Najeriya. Reuters

Kungiyar kare hakkin Bil Adama ta Amnesty International ta bi sahun kungiyar ‘Yan Jaridun Najeriya, da kuma kungiyoyin fararen hula wajen kira ga rundunar ‘Yan Sandan kasar da ta saki Samuel Ogundipe, dan jaridar Premium Times da ta tsare don tilasta masa bayyana sunan wanda ya bashi bayani kan rahotan binciken da Sufeto Janar Ibrahim Idris ya rubutawa mukaddashin shugaban kasa Yemi Osinbajo kan Lawal Daura.

Bisa ka’idar aikin Jarida dai, dan Jarida baya bayyana wanda ya bashi bayanai duk yadda za’ayi da shi.

Saboda haka mun tattauna da kakakin kungiyar ta Amnesty Isa Sanusi kan sanarwar tasu, kuma ga bayanin da yayi mana.


A game da wannan maudu'i

 • Najeriya

  Rahoto kan yadda bikin ranar 'yan jaridu ta gudana a Najeriya

  Domin karin bayani

 • Najeriya

  Za a soma binciken tauye hakkin dan adam a gidajen yarin 'yan sanda

  Domin karin bayani

 • Najeriya

  Rundunar sojin Najeriya ta musanta zargin aikata laifuka a Taraba

  Domin karin bayani

 1. 1
 2. 2
 3. 3
 4. ...
 5. Gaba >
 6. Karshe >
Shirye-shirye
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure