Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Hon. Sani Zoro kan rashin zaman Majalisar Najeriya

Wallafawa ranar:

Yau aka shirya Majalisun Najeriya za su koma aiki kamar yadda mataimakin shugaban Majalisar Wakilai, Yusuf Lasun ya bayyana makon jiya, domin aiki kan bukatun da bangaren shugaban kasa ya gabatar na kasafin kudin hukumar zabe da kuma gibin kasafin kudin kasa, sai dai ga dukkan alamu zaman ba zai yiwu ba. Rahotanni sun ce shugabannin Majlisun biyu sun sa kafa sun shure shirin zaman na yau. A kan haka, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da dan Majalisar Wakilai Hon Sani Zoro. 

Majalisar Tarayyar Najeriya.
Majalisar Tarayyar Najeriya. Mashable NG
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.