Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dakta Muhammad Hashim Suleiman kan zaben cike gurbin majalisun tarayyar Najeriya

Wallafawa ranar:

Sakamakon zaben cike gurbin da akayi na Majalisun tarayyar Najeriya ya haifar da cece kuce kan shirin zaben shekara mai zuwa, inda mutane daban daban ke bayyana ra’ayoyin su.Tuni hukumar zabe ta bayyana Jam’iyyar APC a matsayin wadda ta lashe kujerun, yayin da PDP tayi zargin magudi.Dangane da wannan batu ne Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Dr Muhammad Hashim Suleiman na Jami’ar Ahmadu Bello, wanda ya yi tsokaci kan yadda yake kallon zaben.

Zauren Majalisar Tarayyar Najeriya.
Zauren Majalisar Tarayyar Najeriya. REUTERS/Afolabi Sotunde)
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.