Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Izang kan dokar cin gashin kan majalisun dokoki

Wallafawa ranar:

Shugabannin Majalisun Dokokin Najeriya 36 sun gudanar da wani taro a birnin Legas domin tattaunawa kan dokar 'yancin cin gashin kan da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sanya wa hannu don bai wa majalisun dokokin jihohin 'yancin cin gashin kai ba tare da dogaro da bangaren zartaswa ba, amma sai dai aiwatar da dokar a wasu jihohin ta gamu da cikas. Bayan kammala taron, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da shugaban Majalisar Dokokin Jihar Filato, Rt. Hon Joshua Izang Madaki.

Rt. Hon. Joshua Izang Madaki, Shugaban Majalisar Dokokin Jihar Filato
Rt. Hon. Joshua Izang Madaki, Shugaban Majalisar Dokokin Jihar Filato RFIHAUSA
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.