Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Sanata Kabir Marafa kan sauyin shekar wasu manyan jam'iyyar APC mai mulki zuwa PDP

Wallafawa ranar:

Jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya na ci gaba da rasa wasu daga cikin manyan 'ya'yanta da suke sauya sheka zuwa jam'iyyar PDP mai adawa.A sauyin sheka na baya bayan nan shi ne wanda shugaban majalisar dattijan Najeriya Bukola Saraki da kuma gwamnan jihar Sokoto Aminu Waziri Tambuwal suka yi zuwa jam'iyyar ta PDP.Kan wannan al'amari ne, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Sanata Kabir Marafa na jam'iyyar APC da ke wakiltar jihar Zamfara, wanda kuma ya yi tsokaci kan makomar kujerar shugabancin majalisar dattijan.

Shugaban Majalisar dattawan Najeriya Bukola Saraki
Shugaban Majalisar dattawan Najeriya Bukola Saraki REUTERS/Paul Carsten/File Photo
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.