Al'adun Gargajiya
Kungiyar Marubutan Arewacin Najeriya ta kaddamar da shirin inganta Adabin Hausa
Wallafawa ranar:
Kunna - 10:03
Shirin 'Al'adunmu na Gargajiya a wannan mako, ya mayar da hankali kan taron kungiyar marubuta ta arewacin tarayyar Najeriya da ya gudana a garin Maiduguri kashi na 4.Daga cikin muhimman batutuwan da taron ya tattauna akai akwai fitar da wani daftari domin inganta fannin Adabin Hausa a arewacin Najeriya.