Isa ga babban shafi
Al'adun Gargajiya

Kungiyar Marubutan Arewacin Najeriya ta kaddamar da shirin inganta Adabin Hausa

Wallafawa ranar:

Shirin 'Al'adunmu na Gargajiya a wannan mako, ya mayar da hankali kan taron kungiyar marubuta ta arewacin tarayyar Najeriya da ya gudana a garin Maiduguri kashi na 4.Daga cikin muhimman batutuwan da taron ya tattauna akai akwai fitar da wani daftari domin inganta fannin Adabin Hausa a arewacin Najeriya. 

Allahu Akbar. Hoton Marigayi Bashari Farouk Roukbah (hagu) da Marigayi Hadi Abdullahi Alkanci (dama) a shekarar 2003 lokacin da ANA Kano da hadin gwiwar Kano State Library Board suka shirya taron sanin makamar aiki ga marubutan Hausa.
Allahu Akbar. Hoton Marigayi Bashari Farouk Roukbah (hagu) da Marigayi Hadi Abdullahi Alkanci (dama) a shekarar 2003 lokacin da ANA Kano da hadin gwiwar Kano State Library Board suka shirya taron sanin makamar aiki ga marubutan Hausa. Marubutan Hausa Blog/ Professor Yusuf M. Adamu
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.