Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Janar Muhammad Kabir Galadanci kan umarnin shugaban Najeriya na tura karin sojoji 1,000 zuwa Zamfara

Wallafawa ranar:

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya bada umurnin tura karin sojoji 1,000, domin aikin samar da tsaro a Jihar Zamfara, ganin yadda ‘yan bindiga ke cigaba da cin Karen su babu babbaka.Matakin ya biyo bayan yadda ‘yan Jihar ke cigaba da tserewa zuwa jihar katsina domin samun mafaka.Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Janar Muhammad Kabir Galadanci kan tasirin shirin.

Wasu jami'an sojin Najeriya.
Wasu jami'an sojin Najeriya. REUTERS
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.