Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Sanata Sa’idu Mohammad danSadau kan matsalar tsaro a jihar Zamfara

Wallafawa ranar:

Wasu daga cikin manyan ‘ya’yan Zamfara a tayyar Najeriya, sun yi kira ga shugaba Muhammadu Buhari da ya kafa dokar ta baci a jihar, soboda munin hasarar rayuka da dukiyar al’ummar jihar da ya ki ci ya ki cinyewa.Dan majalisar dattijan Najeriya mai wakiltar jihar ta Zamfara, Sa’idu Mohammad dan Sadau ne ya yi wannan kira, inda yace sau biyu cikin shekaru biyu yana rubutawa shugaba Buhari wasika kan wannan batu amma bai samu amsa ba.Wakilinmu Muhammad Abubakar ya tattauna da dan majalisar dattijan akan wannan al’amari.

Dan majalisar dattijan Najeriya mai wakiltar jihar Zamfara, Sanata Saidu Muhammed Dansadau.
Dan majalisar dattijan Najeriya mai wakiltar jihar Zamfara, Sanata Saidu Muhammed Dansadau. TWITTER/NRM_Nigeria
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.