Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Shehu Ashaka kan rikicin makiyaya a Najeriya

Wallafawa ranar:

Rikicin makiyaya na ci gaba da addabar wasu jihohi a Najeriya, lamarin da ke haddasa asarar rayuka da dama, abin da ke tayar da hankulan hukumomin kasar da ke kokarin shawo kan matsalar. Alhaji Shehu Ashaka, daya daga cikin dattijan Najeriya ya bada shawara kan yadda za a magance wannan matsala a hirarsa da Abubakar Isa Dandago.

Rikicin makiyaya da manoma na ci gaba da addabar wasu jihohi a Najeriya
Rikicin makiyaya da manoma na ci gaba da addabar wasu jihohi a Najeriya guardian.ng
Sauran kashi-kashi
  • 03:16
  • 03:19
  • 03:26
  • 03:17
  • 03:40
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.