Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Buba Galadima kan kafa sabuwar jam'iyyar APC

Wallafawa ranar:

‘Ya’yan kungiyar tsaffin ‘yan Jam’iyyar PDP da ke APC, sun sanar da ballewa tare da kafa sabuwar jam’iyyar APC da suka sanya wa sunan R-APC, wadda suka ce itace halastaciyya.Mun nemi ji daga bakin shugaban sabuwar jam’iyyar ta R-APC Alhaji Buba Galadima, wanda ya yi wa Garba Aliyu Zaria karin bayani yayin zantawarsu ta wayar tarho.

Alhaji Buba Galadima shugaban sabuwar jam’iyyar APC, da aka sanya wa sunan R-APC.
Alhaji Buba Galadima shugaban sabuwar jam’iyyar APC, da aka sanya wa sunan R-APC. NewsLocker
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.