Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Shugaban Faransa Emmanuel Macron kan ziyarar da ya kai Tarayyar Najeriya

Wallafawa ranar:

4 ga watan Yuli na shekarar 2018, ita ce rana ta biyu kuma ta karshe a ziyarar da shugaban Faransa Emmanuel Macron ya kai tarayyar Najeriya.A ranar farko ta ziyarar ce shugaba Macron ya gana da takwaransa Muhammadu Buhari a birnin Abuja, kafin daga bisani ya wuce zuwa Legas domin gudanar da wasu ayyuka.Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya zanta da shugaban Emmanuel Macron dangane da wannan ziyara da ya kai a Najeriya, ga kuma zantawarsu.

Shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron.
Shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron. RFI
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.