Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Alhaji Salihu Makera kan manyan labaran Jaridar Aminiya

Wallafawa ranar:

Kamar yadda aka saba a ranakun Juma’a, jaridar Aminiya da ake buga ta a Nigeria ke fitowa, kuma Garba Aliyu Zaria ya tattauna da Editan Jaridar, Alhaji Salihu Makera, dangane da muhimman labaran dake kunshe cikinta.

Jaridar Aminiya da ake bugawa a Najeriya cikin harshen Hausa
Jaridar Aminiya da ake bugawa a Najeriya cikin harshen Hausa twitter.com/aminiyatrust
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.