Isa ga babban shafi
Najeriya

Boko Haram ta raba yara dubu 52 da iyayensu a Borno

Gwamnatin jihar Borno a tarayyar Najeriya ta tantance sama da marayu dubu 52 da rikicin Boko Haram ya raba da iyayensu tare da gina sabbin makarantu 40 domin marayun su samu ilimin zamani.

Rikicin Boko Haram ya raba dubban kananan yara da iyayensu a jihar Borno
Rikicin Boko Haram ya raba dubban kananan yara da iyayensu a jihar Borno STRINGER / AFP
Talla

02:58

Boko Haram ta raba yara dubu 52 da iyayensu a Borno

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.