Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Garba Shehu kan rikicin Filato

Wallafawa ranar:

Gwamnati Najeriya ta sake nuna bacin ranta kan yadda wasu bata-gari ke tinzira tashin hankalin da ke kaiwa ga rasa dimbin rayuka a sassan kasar. Wannan ya biyo bayan kazamin tashin hankalin da aka samu a Jihar Filato wanda ya yi sanadiyar rasa rayuka da dama. Bayan wata sanarwa da fadar shugaban kasar ta fitar kan tahsin hankalin, Muhammad Kabir Yusuf ya tattauna da Mai Magana da yawun shugaban kasa, Garba Shehu.

An jibge jami'an tsaro don magance rikicin baya-bayan a Filato da ya lakume rayuka da dama
An jibge jami'an tsaro don magance rikicin baya-bayan a Filato da ya lakume rayuka da dama Reuters
Sauran kashi-kashi
  • 03:16
  • 03:19
  • 03:26
  • 03:17
  • 03:40
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.