Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 21/02 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/02 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/02 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 21/02 06h17 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 21/02 07h00 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/02 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/02 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 21/02 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/02 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 21/02 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/02 16h06 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/02 16h30 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 21/02 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/02 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 21/02 16h40 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 21/02 20h00 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/02 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/02 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 21/02 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike

Barista Aliyu Zaria kan murabus din gwamnan Zamfara daga mukamin shugaban jami'an tsaro

Barista Aliyu Zaria kan murabus din gwamnan Zamfara daga mukamin shugaban jami'an tsaro
 
Gwamnan jihar Zamfara Abdulaziz Yari. RFIHAUSA

Gwamnan jihar Zamfara a tarayyar Najeriya Abdulaziz Yari, sanar da ya sanar da yin murabus daga mukamin shugaban jam’ian tsaron jihar, la’akari da yadda har yanzu jami’an tsaro suka kasa kawo karshen hare-haren ‘yan bindiga a jihar.

Yayin da ya ke shaidawa manema labarai matakin da ya dauka a jiya a Talata Mafara, gwamna Yari ya ce hakan ya zama tilas, domin bashi da ikon sarrafa jami’an tsaron da ke kokarin shawo kan hare-haren ‘yan bindiga da ake ci gaba da samu a jihar ta Zamfara.

Matakin na gwamnan jihar ta Zamfara, ya zo ne kwanaki kalilan, bayan da ya ya bukaci majalisun tarayyar Najeriya su cire wa gwamnoni mukamin da aka lakaba musu na shugabannin jami’an tsaron jihohinsu.

Kan haka ne Garba Aliyu Zaria ya nemi ji daga bakin Barista Aliyu Zaria, lauya mai zaman kansa da ke birnin Legas, wanda ya yi tsokaci akan furucin na Gwamnan jihar ta Zamfara.


A game da wannan maudu'i

 • Najeriya

  Gwamnoni basu da iko akan jami'an tsaron da ke Jihohinsu - Abdul'aziz Yari

  Domin karin bayani

 • Najeriya

  'Yan bindiga sun tilasta wa mazauna kauyukan Zamfara gudun hijira

  Domin karin bayani

 • Najeriya

  Buhari ya bada umarnin harbe 'yan bindiga a Zamfara

  Domin karin bayani

 1. 1
 2. 2
 3. 3
 4. ...
 5. Gaba >
 6. Karshe >
Shirye-shirye
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure