Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 18/12 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 16/12 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 16/12 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 18/12 06h17 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 18/12 07h00 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 16/12 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 16/12 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 18/12 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 16/12 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 17/12 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 16/12 16h06 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 16/12 16h30 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 17/12 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 16/12 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 17/12 16h40 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 17/12 20h00 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 16/12 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 16/12 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 17/12 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Gaggauce
Manchesterd United ta kori Jose Mourinho ,mai horar da kungiyar bayan gazawa da rashin samun nasara.
Najeriya

Sojin Najeriya sun hallaka 'yan bindiga a kauyukan Kaduna

media Wasu jami'an sojin Najeriya. REUTERS/Afolabi Sotunde

Sojin Najeriya sun yi nasarar hallaka wasu ‘yan bindiga 12, a wani samame da suka kai kan wasu kasuwannin kauyukan jihar Kaduna.

Cikin sanarwar da ya fitar a jiya Asabar, kakakin rundunar sojin ta 1 da ke Kadunan, Birgediya Janar Texas Chukwu, ya ce an kai samamen ne kan kauyukan Mai-daro, Kidandan, da kuma Sabon fili, inda ‘yan bindigar masu garkuwa da mutane, suke zuwa domin cin kasuwanni.

Birgediya Janar Chukwu ya ce, sun kuma samu nasarar kwace akalla Babura 32 daga hannun ‘yan bindigar.

Hare-haren ‘yan bindiga a wasu yankunan jihar Kaduna ya yi kamari a shekarar 2018 da muke ciki, inda suka fi shafar karamar hukumar Birnin Gwari, inda mahara suka kone daruruwan gidaje, tare da sace mutane da kuma yin garkuwa da su.

A game da wannan maudu'i
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure