Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Rafsanjani kan yaki da rashawa a gwamnatin Buhari

Wallafawa ranar:

Kamar yadda watakila kuka ji a cikin labaran duniya, yau Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ke cika shekaru 3 a karagar mulki, kuma a ci gaba da gabatar muku da rahotanni da kuma hirarraki kan jagorancinsa, yau za mu duba yaki da cin hanci da rashawa. Yaki da cin hancin na daya daga cikin mayna batutuwan da shugaban ya yi yakin neman zabe da su. Kabir Yusuf ya tattauna da Auwal Musa Rafsanjani, daya daga cikin masu fafutukar yaki da cin hanci a Najeriya kan wannan batu.

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya lashi takobin yaki da cin hanci da rashawa
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya lashi takobin yaki da cin hanci da rashawa REUTERS/Kevin Lamarque
Sauran kashi-kashi
  • 03:16
  • 03:19
  • 03:26
  • 03:17
  • 03:40
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.