Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Farfesa Sani Garko kan kiwon lafiya a Najeriya

Wallafawa ranar:

Gobe ne shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ke cika shekaru 3 a karagar mulki, kuma daga yau zamu kawo muku jerin rahotanni da hirarki kan halin da ake ciki a bangarori daban daban. Bangaren kiwon lafiya na daya daga cikin bangarorin da gwamnatin ta yi alkawarin ingantawa wanda zai rage yadda 'yan kasar ke tururuwa zuwa kasashen waje domin neman magani. A game da halin da wannan bangare ke ciki, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Farfesa Balarabe Sani Garko na Jami’ar Ahmadu Bello da ke Zaria.

Shugaba Buhari ya yi balaguro zuwa birnin London don duba lafiyarsa
Shugaba Buhari ya yi balaguro zuwa birnin London don duba lafiyarsa NAN
Sauran kashi-kashi
  • 03:16
  • 03:19
  • 03:26
  • 03:17
  • 03:40
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.