Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Ibrahim Dosara kan kona makamai a Zamfara

Wallafawa ranar:

Gwamnatin Jihar Zamfara da ke Najeriya ta yi bikin kona bindigogi kusan 6,000 da ta karbe daga hannu 'yan bindiga a karkashin shirinta na afuwa. Bikin ya samu halartar jami’an Kungiyar Kasashen Turai da Kungiyar Kasashen Afrika ta Yamma da kuma Wakilan gwamnatin tarayya. Akan haka ne Bashir Ibrahim Idris ya zanta da Ibrahim Dosara, mai baiwa gwamnan Jihar, Abdulaziz Yari shawara kan Harkokin Yada Labarai.

Jihar Zamfara na fama da hare-haren 'yan ta'adda da ke hallaka jama'a
Jihar Zamfara na fama da hare-haren 'yan ta'adda da ke hallaka jama'a Reuters
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.