Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Air Commodere Tijjani Baba kan yaduwar makamai a Najeriya

Wallafawa ranar:

Majalisar Dattawan Najeriya ta bayyana damuwarta kan yadda ake samun karuwar makamai a hannun jama’a wadanda bai dace su mallake su ba. Wannan ya sa majalisar ta gayyaci daukacin shugabannin rundunonin tsaron kasar da shugaban hukumar kwastam da suka bayyana a gabanta domin ganawa da su akan wannan matsala. A game da wannan ne Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Air Commodore Tijjani Baba Gamawa.

Majalisar Dattawan Najeriya ta koka kan yadda makamai ke yaduwa a Najeriya
Majalisar Dattawan Najeriya ta koka kan yadda makamai ke yaduwa a Najeriya REUTERS/Goran Tomasevic/File Photo
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.