Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dr Musa Aliyu na Jami’ar Coventry kan rikicin siyasar Kaduna

Wallafawa ranar:

Ana cigaba da tafka mahawara akan kalaman Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasir El Rufai ya furta akan Sanatocin Jihar guda uku, wadanda suka janyo suka daga sassa daban daban na kasar.Wasu na danganta kalaman da babbar barakar dake tsakanin ‘ya’yan Jam’iyyar APC a Jihar, yayin da wasu ke danganta kalaman da na batanci.Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Dr Musa Aliyu na Jami’ar Coventry, kuma ga yadda zantawarsu ta gudana.

Gwamnan Kaduna Malam Nasir El-Rufa'i
Gwamnan Kaduna Malam Nasir El-Rufa'i Daily Post
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.