Isa ga babban shafi
Ilimi Hasken Rayuwa

Matsalar kutsen bakuwar lamba na damun masu amfani da wayar hannu a Najeriya

Wallafawa ranar:

Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon ya dora ne bisa tattauna batun matsalar nan da ta dade tana damun masu amfani da wayoyin hannu a Najeriya, ta yadda a mafi yawancin lokuta ake samun wasu bakin lambobi su kira a waya, daga bisani kuma wanda aka kira ya gaza samun damar sake kiran lambar.Shirin a karkashin jagorancin Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da masu ruwa da tsaki akan harkar fasahar sadarwa domin gano bakin zaren yadda za a shawo kan wannan matsala.

Misalin hoton wayar tafi da gidanka.
Misalin hoton wayar tafi da gidanka. Reuters
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.