Dandalin Fasahar Fina-finai
'Yan Wasan Fina-Finai Na Arewacin Najeriya
Wallafawa ranar:
Kunna - 20:00
Cikin wannan shiri za'a ji tarihin wasu mutane biyu Jarumai cikin shirin Fina-finai. Hauwa Kabir ta zata da Nuhu Abdullahi da kuma Fati Abubakar wadda aka fi sani da Fari Shuuma. Ayi saurare lafiya.