Muhallinka Rayuwarka
Matsalar kashe-kashen mutane a jihar Zamfara Najeriya.
Wallafawa ranar:
Kunna - 20:00
Cikin wannan shiri da Bashir Ibrahim Idris zai gabatar za'a ji bayanai game da barnar da 'yan fashi da masu garkuwa da mutane ke yi a Jihar Zamfara.