Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Sani Gwamna kan shirin tallafin shinkafa a Najeriya

Wallafawa ranar:

Wata kungiyar masu aikin sarrafa shinkafa a Najeriya ta koka kan yadda wasu mutane ke kokarin karkata shirin tallafa mu su da gwamnati ke yi, domin bai wa wasu wadanda babu ruwansu da aikin amfana da shirin.Kungiyar ta yi zargin cewar, yanzu haka wadannan mutane sun hada kai da wasu bata-gari cikin su har da wasu 'yan kasashen waje domin yi wa shirin gwamnatin zagon kasa. Akan haka, Bashir Ibrahim Ibdris ya tattauna da Alh. Sani Gwamna wanda yace aniyarsu ita ce ankarar da gwamnati rufa-rufan da ake ma ta.

Shinafa na daya daga cikin abincin da aka fi amfani da su a Najeriya
Shinafa na daya daga cikin abincin da aka fi amfani da su a Najeriya RFI
Sauran kashi-kashi
  • 03:16
  • 03:19
  • 03:26
  • 03:17
  • 03:40
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.