Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Gwamnan Jihar Zamfara Abdul Aziz Yari kan yarjejeniyar zaman lafiya da 'yan bindiga

Wallafawa ranar:

Gwamnatin Jihar Zamfara tace ta cika alkawuran da ta dauka lokacin kulla yarjejeniyar zaman lafiya da Yan bindigar da suka aje makaman su, suka kuma daina satar shanu a Jihar.Wannan ya biyo bayan sake samun hare-hare wadanda suka kai ga rasa rayuka a Zamfara. Gwamnan Jihar Abdulaziz Yari, yayi karin haske kan halin da ake ciki.

Gwamnan jihar Zamfara Abdulaziz Yari.
Gwamnan jihar Zamfara Abdulaziz Yari. RFIHAUSA
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.