Bakonmu a Yau
Alhaji Shehu Ashaka akan matakin kafa kotuna a Najeriya don hukunta masu kin biyan gwamnati haraji
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:21
Gwamnatin Najeriya ta ce za ta kafa kotuna na musammna domin hukunta mutane da kamfanoni sama da dubu 130 da take bi dimbin kudaden haraji a sassan kasar.Da farko dai gwamnatin ta bai wa irin wadannan mutane da kuma kamfanoni wa’adi domin su gaggauta biyan harajin ko kuma su fuskanci shara’a.To sai dai wani dan kasuwa kuma dan siyasa Alhajj Shehu Ashaka, ya bayyana cewa mafi yawan mutanen da gwamnatin Najeriya ke bi bashi, su ma suna bin gwamnatin dimbin bashi yayin tattaunawarsu da Abdoulkarim Ibrahim Shikal.