Isa ga babban shafi
Ilimi Hasken Rayuwa

Matsalar kalaman batanci a Najeriya kashi na (3)

Wallafawa ranar:

Shirin ilimi hasken rayuwa na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris ya dora ne kan na mako jiya, in da ya nazari game da illolin kalaman batanci da ake watsawa ta kafafen sada zumunta da suka hada da Facebook da Twitter. Tuni gwamnatin Najeriya ta bayyana shirinta na daukan mataki mai tsaurin kan masu yada ire-iren wadannan kalaman. Shirin na wannan makon shi ne na karshe, in da masana suka yi fashin baki kan al'umuran da suka shafi batanci ga mutane.

Da dama daga cikin masu yada kalaman batanci na amfani da kafar sada zumunta ta Facebok ta wayar hannunsu
Da dama daga cikin masu yada kalaman batanci na amfani da kafar sada zumunta ta Facebok ta wayar hannunsu REUTERS/Dado Ruvic/File Photo
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.